iqna

IQNA

Limamin Masallacin Al-Aqsa:
Tehran (IQNA) Sheikh Ikrama Sabri ya bayyana matakin baya-bayan nan da gwamnatin sahyoniyawan ta dauka kan Masla na Bab al-Rahma a masallacin Al-Aqsa a matsayin wani yunkuri na mayar da wannan wuri ya zama majami'ar yahudawa tare da sanya wani sabon yanayi a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3489054    Ranar Watsawa : 2023/04/28